An gudanar da taron girmamawa ga masana da kwamitocin addini da shugabannin siyasa da al'adu na kasashen duniya ga gawar jagora mujahidi shahidin juyin juya hali a yau Juma'a tare da halartar shugabannin rassan gwamnatin Iran uku a filin sallah na Tehran.
Hoto: Hossein Yarahmadi
Your Comment